Main menu

Pages

Latest Posts

BAYANIN ABUBUWAN DAKE JANYO YAWAN YIN FITSARI AKAI AKAI
  Bayanin akan Abubuwan dake haddasa yawan yin fitsari da yadda za a magance shi. Akwai abubuwa da dama da kan iya kawo yawan fitsari, tun d...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN GWABA WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Cutuka guda bakwai (7) da za a iya amfani da ganyen Gwaba wajen magancesu. Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadarai da masu yakar cututtuka...
Read more
FA'DODIN DAKE TATTARE DA SURATUL NASR DA SHARHI A KANTA
Husnah03 07 July 2023
  Fa'dodin dake tattare da Suratul Nasr da sharhi a kan ta. 1. Taimakon Allah yana zuwa ga bawa ne lokacin da Allah ya so. Kuma ba wanda...
Read more
SIRRUKAN DAKE TATTARE DA GERO A BINCIKEN GARGAJIYA DA KIMIYYA
  Amfanin Gero da sirrikan da yake kumshe dasu a gargajiyance da Kuma kimiyyance. Gero wanda a Turance ake kira da suna Millet, nau’in abinc...
Read more
HANYAR DA ZA A BI DON KAUCEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI (INFECTION)
  Hanyoyin da za bi don kaucewa daukar cutar sanyi wato  Infection. Jima’i hanya ce da aka fi saurin daukar ciwon sanyi ga wanda yake da ciw...
Read more
AMFANIN TAURA GUDA SHA BAKWAI DA YANDA ZA A SARRAFA TA WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Yanda za ayi amfani da Taura wajen magance matsaloli da cutuka har guda Sha bakwai (17). A watsa Wannan sako domin Yan uwa su amfana Wanna...
Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM.
  Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki:  Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a...
Read more