Main menu

Pages

Latest Posts

YANDA ZAKI HADIN TSUMIN CREAMY MILK TABAJE
  Yandà Ake Hadin Tsumin Creamy Milk Tabaje. Abubuwan da za a a bukata; - Sassaken Mangwaro - Sassaken Sanya - Kimba - Citta - Kanumfari - M...
Read more
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, MAMA DASO LOKACI YAYI
  Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Cikakken Bayanin mutuwar Saratu Gidado (Daso) daga bakin wani makusancinta. A yau ne dai aka tashi...
Read more
HANYOYIN DA ZAKI WAJEN SARRAFA KWAI
  Hanyoyin da za kubi wajen sarrafa kwai cikin sauki. Hanya ta farko da abubuwan da za a nema . * Kwai  * Nama  * Curry  * Maggi  * Gishiri ...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM DIN KANNYWOOD TA FITO TANA NEMAN TAIMAKO
  Tsohuwar Jarumar Film din Kannywood ta fito tana Neman taimako akan matsalar da ta shiga. Subhanallah, tsohuwar Jarumar Film Mai suna Khal...
Read more
YANDA AKE HADA SHAYIN GINGER DA KANUMFARI
  Yanda Ake hada Shayin ginger da kanunfari Abubuwan da za a bukata; - Citta - Kanun fari - Ruwa - Yellow lipton - Sugar Mataki na farko Ida...
Read more
YANDA AKE YIN MIYAR RIDI
  Yanda Ake Miyar Ridi Musamman ga wannan watan na ramadan Abubuwan da za a bukata -Tattasai -Albasa -Attaruhu -Ganye (Alayyahu ko Ugu) -Nam...
Read more
MUHIMMAN SIRRIKAN GYARA DAGA MALAMA JUWAIRIYYA
  Ingantattun sirrika na gyara daga baki Malama Juwairiyya.  Aslm. Yau ga wani sirri mun dauko maku daga baki Malama Juwairiyya na gyaran ji...
Read more